Maharan sun ci gaba da riƙe Janar Tsiga bayan karɓar kuɗin fansa daga hannun iyalansa.
Janar Tsiga ya kuɓuta bayan shafe kwana 56 a hannun ’yan bindiga
Mutum ɗaya ya rasu, 3 sun jikkata a rikicin ’yan sara-suka a Filato
Tinubu ya yi ta'aziyyar rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi
Uromi: Barau ya ziyarci iyalan waɗanda aka kashe, ya ba su kyautar N16m
Mutum 2 sun rasu, 13 sun ɓace a hatsarin jirgin ruwa a Bayelsa