✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Indomie Ta Kaddamar da gangamin “Ingantaccen Abinci Domin Nasara” Don Daukaka Abinci Mai Gina Jiki da Murnar samun Nasara

Indomie , shahararriyar kampanin taliyar indomie a Najeriya, ta sanar da kaddamar da sabon gangamin ta mai taken Ingantaccen Abinci Domin Nasara. Wannan gangamin yana…

Indomie , shahararriyar kampanin taliyar indomie a Najeriya, ta sanar da kaddamar da sabon gangamin ta mai taken Ingantaccen Abinci Domin Nasara. Wannan gangamin yana jaddada rawar da abinci mai gina jiki kamar Indomie ke takawa wajen ciyar da

nasarar iyalai da Karin lafiyar su a Arewacin Najeriya.

Shekaru da dama kenan da aka san taliyar Indomie da inganci, daɗi da arha a gidajen ‘yan Najeriya. Tallan talabijin na Ingantaccen Abinci Domin Nasara ya kapu Akan wannan manufa, inda ya ke nuna Indomie a matsayin abokin tafiya wajen cinma nasarar dukkan iyalai na faɗin ƙasa.

Nasara Ta Hanyar Abinci Mai Gina Jiki

An ƙaddamar da gangamin ne a ranar 6 ga Yuni, 2025, Munaso mu kara jaddada

jajircewar Indomie wajen tallafawa iyaye mata da iyalai ta hanyar samar da abinci mai daɗi, mai sauƙin samuwa, Wanda yake cike da sinadaran gina jiki kuma ke inganta girma, kuzahri da cimma burin rayuwa.

Kunshe a cikin tallar na talabijin akwai labarin Binta. yarinya daga arewacin Najeriya

wacce burinta na zama likita ya samo asali ne ta hanyar soyayyarta da abinci mai gina jiki Wanda mahaifiyarta ke ba ta. Za’a iya kallon faifan tallar a Manhajar YouTube, labarin rayuwar Binta da yake jaddada muhimmanci abinci Mai Gina jiki da goyon bayan Ahali.

Tallar ya bada labarin rayuwar Binta ya kuma maida hankali Akan tasirin abinci Mai kyau wajen tallafawa iyali. Da labarin yayi nisa, mun gano Binta tun daga ƙuruciya zuwa

shigarta makarantar koyon aikin likitanci. Hakan ya nuna yadda abinci mai kyau da

goyon bayan Ahali ke taka muhimmiyar rawa wajen cin nasara. Binta ta girma da cin abinci Mai Gina jiki tun farko wato Taliyar Indomie.

Indomie tun da dadewa tana da yakini cewa ciyarwa ba wai ga kawai jiki ba ne. Muna ciyar da mafarkai da makomar kowanne yaro gaba. Shi ya sa muka ƙirƙiri Indomie AI

Career Generator, wata Manhaja ta musamman da ke taimaka wa yara su hangi manyan burinsu ta hanyar hotuna masu kayatarwa da ƙarfafa gwiwa.

Ta ziyartar https://nasarada.indomie.ng kawai, iyaye za su bi wasu matakai masu sauki domin su samar da hotunan yaransu a matsayin likita, lauya, injiniya, da dai sauransu. Wannan wata hanya ce daga gare mu domin kusanta su da mafarkinsu, sanya nasara ta zama mai yuwa, da kuma nuna wa kowane yaro cewa makomarsu tana da amfani, ana iya hangenta, kuma tana dab dasu.

Dauke Da Muhimman Sinadaran Gina Jiki Taliyar

Indomie na dauke sinadarai masu matuƙar amfani ga jiki, kamar su: calcium, iron, protein, Vitamin B da Vitamin A. Duka suna taimakawa wajen girma, bunƙasa kwakwalwa da kuma lafiya mai ɗorewa. Wannan ya saka Indomie ya zama abinci

daddadar abinci mai sauƙin shiryawa, Wanda ya hada kayayyakin bukata da akeso a kowani kalar abinci.

“Muna alfahari na kaddamar da gangamin ‘Nasara Da Indomie’ wanda ke murnar rawar da abinci mai gina jiki ke takawa wajen gina kyakkyawar Rayuwa anan gaba,” in ji Jamiu Abdulrasheed, jami’in tallace tallace a Manhajar zamani na

Indomie “Wannan girmamawa ce ga sadaukarwar da iyaye mata ke yi wajen ciyar da iyalansu da abinci mai amfani, da kuma nuna yadda Indomie ke haɗa daɗin ɗanɗano da gina jiki domin tallafawa nasara.”

An ƙarfafe masu kallo da su duba wannan labari mai saka kaimi na Ingantaccen Abinci Domin Nasara a shafukan sada zumunta: @IndomieArewa a Manhajar Facebook da

@indomie_arewa a Manhajar Instagram.

Indomie Nigeria zata cigaba da jajircewa wajen samar da hanyoyin abinci masu gina jiki ga iyalai da kuma tallafawa hanyarsu ga cinma nasara.