Yayin da ake jana’izar marigayin, hankalin wasu ’yan Najeriya ya fara komawa kan yiwuwar samun wanda zai iya maye gurbinsa a fagen siyasar Najeriya.