Shugaba Bola Tinubu ya kai ziyara asibiti da ke Makurdi, Babban Birnin Jihar Benuwe, domin duba waɗanda da suka jikkata a hare-haren da ‘yan bindiga suka jihar.
Shugaban ya je ne domin ganin irin ɓarnar da aka yi, tare da nuna alhini da goyonnsa baya ga al’ummar jihar.
- Hare-haren Benuwe: Tinubu ya ziyarci waɗanda suka jikkata a asibiti
- Mun shirya yin sulhu da ’yan bindiga — Gwamnatin Sakkwato
Hotunan ziyayar sun nuna Tinubu yana duba da waɗanda abin ya shafa.
Go hotunan a ƙasa: