✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Dalilai 4 Da Matan Kannywood Ba Sa Zaman Aure —Jidda Rijau

Jaruma Hauwa, wadda aka fi sani da Princess Rijau a Kannywood, ta bayyana manyan dalilai hudu da ke hana auren matan Kannywood yin ƙarko

Jaruma a fim din Kwana Casa’in da Marainiya, Hauwa Abubakar Rijau, ta bayyana ainihin dalilan da ke hana matan Kannywood zaman aure. 

A wata hira ta musamman da Aminiya ta yi da ita, Hauwa, wadda aka fi sani da Princess Rijau a Kannywood, ta bayyana manyan dalilai hudu da ke hana auren matan Kannywood yin ƙarko.