✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: ’Yan bindiga sun mayar da Zamfarawa bayi a wurin hakar zinare

Zamfarawa sun koma kwana da cikin daji a yayin da ’yan bindiga suka mayar da su masu aikin bautar hakar zinare

More Podcasts

Ta’addancin ’yan bindiga ya dauki sabon salo a Jihar Zamfara, duk da kokarin gwamnati na murkushe su.

Lamarin ya kai ga jama’a na barin gidajensusu, su kwana a dokar daji a yayin da ’yan bindigar suka mamaye wuraren hakar zinare, inda suke tilasta mutane hako musu ma’adinai.

Mene ne dalilin da tsaro ya ki samuwa a Jihar Zamfara?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan

%d bloggers like this: