✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Dalilin da ba za mu bari likita na miji ya duba matanmu ba

Hakan ya fi faruwa a wajen kaɓar haihuwa

More Podcasts

Shin za ka yarda likita namiji ya zama ungozomar matarka a lokacin da za ta haihu?

Me ya sa wasu magidanta suke tuburewa a asibiti cewa likotici maza ba za su duba matansu ba, musamman ma a dakin haihuwa? Shin ina dalilansu kuma ya kamata a yi?

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari a kan dalilan da wasu maza ba su yarda likita namiji ya duba matansu a asibiti.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan