✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Wa Ya Kamata Ka Sa A Matsayin Magajinka?

Akwai fargabar cin amana, duk da cewa akan yi ne da zimmar cewa wanda aka ayyana shi ne ya fi dacewa kuma zai rike amana

More Podcasts

Mutane kan cike takardu su ayyana matansu ko mazajensu ko ’ya’yansu ko ma ’ya uwansu a matsayin magadansu idan rai ya yi halinsa.

Duk da cewa akan yi haka ne da zimmar cewa wanda aka ayyana shi ne ya fi dacewa ko zai rike amana, amma akwai masu fargabar cewa akwai kuskure a zabin da ake yi, saboda komai na iya faruwa.

A shrin Najeriya A Yau mun yi nazari a kan wanda ya fi dacewa a riƙa sakawa a matsayin magaji.

Domin sauraren shirin, latsa nan