✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Matakan Nasara Wajen Neman Aure A Soshiyal Midiya

Mahimman abubuwa da ya kamata ku sani game da neman aure a shafukan sada zumunta

More Podcasts

Samari da ’yan mata da dama sun samu abokan rayuwarsu ta shafukan sada zumunta, wasu kuma sun gamu da ƙaluabale.

Shin da gaske ana aure ta soshiyal midiya ko nishaɗi kawai ake yi? Masu haɗa aure a shafukan sada zumunta sun bayar da matakan da za a ɗauka idan ana so a yi nasara.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba wasu mahimman abubuwa da ya kamata ku sani game da neman aure a shafukan sada zumunta.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan