✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

DAGA LARABA: Da Wuya ’Yan Najeriya Su Iya Biyan Kudin Aikin Hajjin Bana

Wasu na ganin ƙarin kuɗin zai gagari talaka

More Podcasts

Tun bayan da hukumar Aikin Hajji ta Najeriya ta sanar cewar maniyyatan aikin Hajjin 2024 su ba da kafin alkalamin Naira miliyan 4 da rabi, ’yan ƙasa ke ta cece-kuce kan wannan labami.

Wasu na ganin anya bana sauke farali ba zai gagari ba? a yayin da hukumomi ke kare kansu a tashin guaron zabon kujerar Hajjin.

A cikin shirin Daga Laraba na wannan mako mun duba dalilan karin kudin aikin Hajji da kuma yadda ’yan Najeriya ke kallon ƙarin.

Domin sauraren shirin, latsa nan