✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Me Ya Sa Juyin Mulki A Wasu Kasashe Ya Dami Tinubu?

Nazari kan dalilin da Tinubu ya fi sauran shugabanin Afirka magana kan juyin mulkin da sojoji suka yi a yankin

More Podcasts

Juyin mulkin da aka yi a ƙasashen Afrika a ’yan kwanakin nan sun tayar da hankalin shugabannin yankin, inda suke ta ƙoƙarin ganin an dawo mulkin dimokraɗiyya.

Sai dai wasu na ganin yawan tsoma baki da shugaban Najeriya Bola Tinubu ke yi, musamman a ƙasashen da ba su cikin yankin kungiyar ECOWAS da yake jagoranta bai dace ba, duk da yake akwai masu ganin girman Najeriya a Afrika ya sa dole ya yi magana.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya yi nazari kan abin da ya sa Shugaba Tinubu ke saurin tsoma baki ga ƙasashen da aka yi juyin mulki fiye da sauran shugabannin Afirka.

Domin sauraren shirin, latsa nan