✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin rufe kasuwannin dabbobi 8 a Zamfara

To amma me ya sa aka mayar da hankali a kasuwannin dabbobi kadai?

More Podcasts

A kokarin magance kalubalen tsaro da ke addabar Zamafara, gwamnatin jihar ta ce a rufe dukkanin kasuwannin dabbobi a jihar.

Hakan ya biyo bayan korafe-korafen da ake yi na cewa ana yawan kai dabbobin sata a irin wadannan kasuwanni.

To amma me ya sa aka mayar da hankali a kasuwannin dabbobi kadai? Abin da shirinmu na Najeriya a yau ya maida hankali ke nan.

Domin sauraren shirin, latsa nan