✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Har yanzu ba wacce aka tabbatar ta sume bayan yi mata sallama’

Jita-jita ta karade kafafen sada zumunta cewa wasu mata na zuwa gidajen jama’a da zarar sun yi sallama an amsa sai wanda ya amsa ya…

More Podcasts

Jita-jita ta karade kafafen sada zumunta cewa wasu mata na zuwa gidajen jama’a da zarar sun yi sallama an amsa sai wanda ya amsa ya sume. 

Shin da gaske ne akwai wacce aka taba yi wa sallama ta sume?

Shirin Najeriya A Yau ya ziyarci jihohin Najeriya hudu domin binciko gaskiyar labarin.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan