✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Mece ce makomar Kwankwaso a siyasar Najeriya?

Batun dakatarwar da jam’iyyar NNPP ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaben 2023, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso na daya daga cikin batutuwan…

More Podcasts

Batun dakatarwar da jam’iyyar NNPP ta yi wa dan takararta na Shugaban Kasa a zaben 2023, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso na daya daga cikin batutuwan da ke daukar hankalin ’yan siyasa a Najeriya. 

Shin da gaske ne wannan takalar hancin makomar Kwankwaso ne a siyasar Najeriya?

Shirin Najeriya A Yau ya doki jaki ya doki taiki. A yi sauraro lafiya.

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan