✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Bai kamata ƙarin albashi ya tsaya a wata shida ba’

Me zai biyo bayan watanni shidan da Tinubu ya yi ƙarin albashi na wucin gadi

More Podcasts

Shugaba Tinubu ya sanar cewa gwamnatinsa za ta kara Naira 25,000 kan albashin kananan ma’aikata, a jawabinsa na ranar cika shekaru 63 da samun ’yancin kan kasar nan. 

Ta wadanne bangarori wannan kari zai shafi rayuwarku? 

Shirin Najeriya A Yau tattauna wannan batu tare da masana, ya kuma binciko shin bayan watanni shidan me zai biyo baya?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan.