More Podcasts
Fannin shari’a musamman alkalai a matakin tarayya sun samu ƙari kan albashinsu na baya.
Ana ganin hakan zai samar da sauyi ga fannin shari’a da kuma dakile cin hanci ta wasu fannin, ko da yake wasu na ganin ba abin da ake buƙata a fannin a yanzu ba kenan.
- NAJERIYA A YAU: Illar Shiga Jerin Sunayen Masu Ɗaukar Nauyin Ta’addanci
- DAGA LARABA: Abin Da Ake Yi A Goman Tsakiyar Ramadan A Addini Da Al’ada
Shirin Najeriya a Yau ya duba sauyin da ƙarin albashin zai iya haifarwa a kasar.
Domin sauke shirin, latsa nan