✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Abin Da Ake Yi A Goman Tsakiyar Ramadan A Addini Da Al’ada

A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu da ibada da ake yi.

More Podcasts

A yayin da ake shiga goman tsakiya na watan Ramadan, malamai na kira ga al’umma da su dage wajen ibadu domin samun dacewa.

A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu musamman na tashe da kuma kirarin goma ta wuya bayan ta marmari.

Shirin Daga Laraba ya yi tsokaci ne a kan wasu abubuwa da ake yi a goman tsakiyar Ramadan a addinance da al’adance.

Domin sauke shirin, latsa nan