✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa Mutane Suka Daina Shafa Turarukan Kamshin Jiki?

Tsadar rayuwa mutane na neman fara kauda kai daga tsaftar jiki.

More Podcasts

Da alama mutane sun fara kau da kai daga kula da wasu turarukan kamshin jiki.

Tsadar rayuwa ta sa mutane yanzu na cewa dole su nemi wasu dabarun, lura da yadda farashin irin wadannan kayayyaki na kula da tsaftar jiki ke kara tsada.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda mutane suka daina amfani da wasu kayan tsaftar jiki.

Domin sauke shirin, latsa nan