✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Abin Da Hukuncin Zaben Gwamnan Kaduna Ke Nufi

ma'anar umarnin kotun zaben gwamnan Kaduna na zake zabe a rumfunan zabe 24

More Podcasts

Kotun zaben gwamnan Jihar Kaduna na 2023 karkashin jagorancin Mai Shari’a Victor Oviawe ya ba da umarnin sake zabe a rumfunan zabe 24 a mazabu bakwai n wasu kananan hukumomi hudu da ke da mutum 16,300 masu masu rajistar zabe.

Shin kun san abin da wannan hukuncin ke nufi?

Saurari shirin NAjeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin hakikanin lamarin.

%d bloggers like this: