More Podcasts
‘Yan kasa sun jima suna kalubalantar gwamnatin tarayya ta ayyana sunayen masu daukar nauyin ta’addanci.
Watakila gwamnatin ta duba wannan batu domin kamar yadda wasu suka ji a labari, ta bayyana sunan Tukur Mamu na jihar Kaduna da wasu mutum 14 waɗanda ɓaro-ɓaro ba za a iya cewa ta ambaci suna ba.
- Abin Da Ake Yi A Goman Tsakiyar Ramadan A Addini Da Al’ada
- Me Ya Sa Mutane Suka Daina Shafa Turarukan Kamshin Jiki?
Shirin Najeriya a Yau ya duba matakan doka kan ayyana sunan wanda aka samu da daukar nauyin ta’addanci.
Domin sauke shirin, latsa nan