✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Abin da ke sa fararen hula su raina sojoji

A ‘yan kwanakin ana yawan ganin yadda fararen hula ke kokarin yin rikici da sojoji

More Podcasts

Mu’amalar farar hula da sojoji a Najeriya ta mutuntuwa ce ta yadda idan aka hangi soja a cikin gari ake sha’awar sa da ganin girmansa.

Sai dai a ’yan kwanakin nan ana samun labarin yadda fararen hula ke yin tsaurin ido wajen takalar sojoji da fada yana karuwa.

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya duba abin da ya sa fararen hula ke kokarin daga hannunsu kan jami’an tsaro musamman na soji.

Domin sauke shirin, latsa nan