✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Abubuwan Da Aka Haramta Wa Mai Aikin Hajji

Akwai wuraren da malamai suka ce ana amsar addu’ar mahajjaci nan take a birnin Makka.

More Podcasts

Yau Laraba rukunin farko na maniyyata Hajjin bana daga Najeriya za su tashi zuwa Kasa Mai Tsarki.

Duk da matsin tattalin arziki da ake ciki a Najeriya, akalla mutum  50,000 ne ake sa ran za su sauke faralin daga kasar.

Shin wane abu maniyyatan ya kamata su maida hankali a kai?

Shirin Daga Laraba na wannan mako yana dauke da amsohin wadannan bayanai.

Domin sauke shirin, latsa nan