✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Masu Gidajen Haya Suke Tsuga Kudi

Masu gidaje sun mayar da ’yan haya saniyar tatsa wajen tsuga kudin haya.

More Podcasts

A baya-bayan nan mazauna manyan biranen Najeriya na ta kokawa game da yadda masu gidajen haya ke neman mayar da su saniyar tatsa wajen tsuga kudin haya.

Sai dai masu gidajen na cewa ana fama da tsadar rayuwa kuma kula da irin wadannan gidaje na cin kudi sosai.

Shirin Najeriya a Yau ya yi nazari kan  yadda lamarin ke shafar rayuwar mutanen da  suke zaune a gidajen haya.

Domin sauke shirin, latsa nan