Ma'aikatar lafiya ta Zirin Gaza ta ce sojojin Isra'ila sun kashe fararen hula 104, sun jikkata wasu fiye da 750 a wurin karbar kayan agaji