✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Mustapha Ahmad (Alhaji Sheshe)

Ya ce yana da muradin ganin an fara damawa da fina-finan Hausa a kafafen Netflix, Amazon da sauransu.

Furodusa a Kannywood, Alhaji Shehu, ya yi kira ga abokan sana’arsa musamman jarumai da su rika boye ɓarnar da suke aikatawa, domin hakan ne ke ja musu zagi a wajen ’yan kallo.

Alhaji Sheshe ya koka game da yadda mutane suke yi musu kudin goro a matsayin mutanen banza.

Kazalika, ya shaida wa shirin Taurarin Zamani cewa yana da muradin ganin an fara damawa da fina-finan Hausa a kafafen Netflix, Amazon da sauransu.