✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Al-Amin Kwana Casa’in

Matashin jarumin ya ce rashin sa ya kawowa shirin Kwana Casa'in koma baya.

Muhammad Bashir wanda aka fi sani da Al-Amin a cikin shirin ‘Kwana Casa’in’ ya ce kashe shi da aka yi a cikin fim ya ragewa shirin ‘yan kallo.

Kuma ya ce sai da ya nuna wa Arewa24 bacin ransa game da kawo karshen taka rawarsa a shirin domin bai kamata jarumi kamarsa ya mutu da wuri haka ba.

Kalli hirarsa da shirin Taurarin Zamani don ganin yadda ta kaya.