✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Gaddafi Lawal (Rambo)

Amma ya ce watakila wani sirri Allah ya boye a cikin harkar fim, shi ya sa ya fado harkar.

Rambo matashi ne da tauraronsa ya fara haskawa a Kannywood, amma ya ce yawancin mutane da harkar kwallon kafa suka san shi.

Amma ya ce watakila wani sirri Allah ya boye a cikin harkar fim, shi ya sa ya fado harkar, duk da cewar a baya ba ya son harkar.

Ga hirar da shirin Taurarin Zamani ya yi da shi.