✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Taurarin Zamani: Muhammad Sunusi (Abban Hajiya)

Matashin ya yi warwara game da rawar da matasa za su iya takawa a siyasar Najeriya.

Abban Hajiya matashi ne dan soshiyal midiya wanda ya wayi gari a matsayin mataimaki na musamman ga tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar.

Domin sanin abin da shirin Taurarin Zamani ya tattauna da shi, kalli cikakken bidiyon.

%d bloggers like this: