✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Danjuma Salisu (Timo Dadin Kowa)

Timo ya ce wasu 'yan masana'antar ne suka shafa musu kashin kaji, har ake musu kudin goro a matsayin mutanen banza.

Danjuma Salisu, wanda ya jima ana damawa da shi a Kannywood, ya ce fitowar da ya yi a matsayin ‘Timo’ a cikin shirin ‘Dadin Kowa’ ya sa wasu na masa kallon arne.

Har wa yau, Timo Dadin Kowa ya ce wasu ‘yan masana’antar ne suka shafa musu kashin kaji, har ake musu kudin goro a matsayin mutanen banza.

Ga cikakkiyar hirar da shirin Taurarin Zamani ya yi da jarumin.