Dutsen Zuma na daya daga cikin sanannun wurare a Najeriya, wanda yawancin mutane suka dauka a cikin yankin Abuja yake.
Kazalika akwai wasu tatsuniyoyi da camfe-camfe da ake yadawa game da dutsen.
- Tarihin Sa’adu Zungur: Ɗan siyasar farko a Arewacin Najeriya
- Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto
Shin da gaske ne Dutsen Zuma yana da fuska?
Kuma da gaske ne mutane ba sa iya rayuwa a kusa da shi saboda zai iya cutar da su?
Za mu fede muku biri har wutsiya game da wannan dutsen.