✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tarihin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto

A shekaru 14 ya aza harsashin duk wani ci gaban da ake tinƙaho da shi a yankin Arewa

Alhaji Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto shi ne Firimiyan jihar Arewa na farko kuma na ƙarshe.

Shi ne ya jagoranci gwamnatin jihar Arewa tun daga 1952 har zuwa 1966.

A wannan shekaru 14 ya aza harsashin duk wani ci gaban da ake tinƙaho da shi a yankin.