Gwamnatin ta kuma miƙa saƙon ta'aziyyarta ga iyalan waɗanda suka rasa rayukansu a hatsarin jirgin ruwan.