Wani jirgin ruwa dauke da fasinjoji ya yi hatsari a tsakiyar kogin Okoroma da ke Karamar Hukumar Nembe ta Jihar Bayelsa.