Mutane da dama sun rasu a wani sabon rikici tsakanin Fulani makiyaya da ’yan kabilar Kuteps a Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba.