✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: ‘Kisan Da Ake Yi Mana Ne Ya Koro Mu Daga Taraba’ —Fulanin Taraba

Fulani makiyaya suna barin matsugunansu a Jihar Taraba kan zargin ana kashe su, ana kwace dukiyoyinsu.

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan

Fulani makiyaya suna barin matsugunansu kan zargin ana kashe su, ana kwace dukiyoyinsu a Jihar Taraba.

A cewarsu, wasu ’yan banga ne ke wannan aika-aikan.

NAJERIYA A YAU: Karancin Kudi Na Sa Farashin Kayan Masarufi Faduwa

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Takara Ke Kashe Kudi A Lokacin Zabe

Shin su waye ke kashe makiyayan?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da bangarorin da al’amarin ya shafa.