’Yan bindiga sun harbe wani dagaci har lahira sannan suka yi awon gaba da jama'a da dabbobi a yankinsa a Jihar Neja.