✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yanayin Tattalin Arzikin Da Buhari Zai Bar wa Tinubu

A yaya Buhari zai bar tattalin arzikin Najeriya a yayin da zai mika mulki ga Bola Ahmed Tinubu?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Tattalin arzikin Najeriya da na ’yan kasar na daga cikin bangarorin da gwamnatin Shugaba Buhari mai barin gado ta ce ta mayar da hankali wajen ingantawa. 

Shin kwalliya ta biya kudin sabulu? A yaya Buhari zai bar tattalin arzikin a yayin da zai mika mulki ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu?

Shirin Najeriya A Yau ya yi dubi a kan halin da Gwamnatin Buhari za ta bar tattalin arzikin kasar a ciki, bayan shekara takwas a kan karagar mulki.