✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Hausawa Ke Shiga kungiyoyin Asiri A Kudu

Shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi batun shiga kungiyoyin asiri da Hausawa ke yi a kudancin Najeriya.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A da, ba a san ‘ya’yan Hausawa da shiga kungiyar asiri ba, sai dai wasanni irin su dambe da farauta da kokawa da sauransu.

Mene ne ya canza yanzu aka fara samun ‘ya’yan Hausawa a kungiyoyin asiri?

Shirin Daga Laraba na wannan Mako ya dubi yadda ‘ya’yan Hausawa suka fadawa kungiyoyin asiri a kudancin Najeriya.