✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Za Su Ci Moriyar Shirin Bankin Raya Musulunci

Bankin Raya Musulunci  IsDB ya kirkiro wadansu hanyoyin habaka tattalin arziki ga  ’yan Najeriya domin yakar talauci da bunkasa harkokin kasuwanci a kasar.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Bankin Raya Musulunci  IsDB ya kirkiro wadansu hanyoyin habaka tattalin arziki ga  ’yan Najeriya domin yakar talauci da bunkasa harkokin kasuwanci a kasar.

Shin ta wadanne hanyoyi za ku amfana da wadannan tsare-tsaren?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.