✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Zama Da Uwar Miji A Gida Daya: Inda Gizo Ke Saka

Me ke kawo matsala idan ana zama a gida daya tare da uwar miji?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shin me ke kawo matsala tsakanin mace da uwar mijinta idan suna zama tare a gida daya?

A baya mata sun zauna da surukansu a wuri guda kuma lafiya; amma a wannan zamanin yawanci a zaman nasu tare ba a ga-maciji a tsakaninsu.

Ganin yadda wannan matsalar ke ci wa ma’aurata tuwo a kwarya a Arewacin Najeriya da sauran wurare, shirin Daga Laraba ya ji ta bakin iyayen da matan, sannan ya nemi mafita daga masana.

A yi sauraro lafiya.