More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Ranar 8 ga watan Maris ta kowace shekara ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar a matsayin Ranar Mata ta Duniya.
Fiye da shekara 100 ke nan ake gudanar da bikin ranar ta musamman da aka ware wa mata a fadin duniya, domin yaba musu da kuma nuna muhimmancinsu ga al’umma a matsayinsu na uwaye, abokan rayuwa, ’yan uwa da kuma ’ya’ya.
NAJERIYA A YAU: Wahalar Fetur A Najeriya: Da Sauran Rina A Kaba
DAGA LARABA: Yadda ’Yan Siyasa Ke Yada Labaran Karya Don Su Ci Zabe
Hakan ya sa wasu magidanta suka jinjina wa muhimmiyar rawar da matansu suke takawa a cikin iyalansu, tare da bayyana wasu hanyoyin da suke yabon matan nasu saboda yadda suke burge su.