Hakan na faruwa ne duk da ƙoƙarin da gwamnati ke yi na ganin ta rage mace-mace yayin haihuwa a Najeriya.