More Podcasts
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan
Da alama dai bana ragunan layya na da saukin farashi idan an kwatanta da bara warhaka. Ko me ya jawo wannan saukin farashin?
Shirin ya tuntubi mutane a jihohin Kano da Legas da kuma Sakkwato domin jin yadda ragunan layya ke arha a bana.
- DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu
- NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana
Shirin ya kuma tuntubi malamin addini inda ya ja hankalin masu cewa dole sai sun yi layya ko da bashi ko da roko.