✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda ‘Yan Bindiga Ke Shirin Hana Noma Bana

Domin sauke Shirin kai tsaye, latsa nan A shekarar da ta gabata ‘yan bindiga sun hana noma a wurare da dama a yankin Arewa maso…

More Podcasts

Domin sauke Shirin kai tsaye, latsa nan

A shekarar da ta gabata ‘yan bindiga sun hana noma a wurare da dama a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. Wanda hakan ya yi sanadiyyar wahalar abinci da tsadarsa a wadansu wuraren. 

Ko a wane hali ake ciki bana, ganin cewa damina ta fara kankama?

Ku biyo mu cikin shirin sannu a hankali.