✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Yadda Kungiyoyi Ke Neman Hana Zaman Aure

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda ayyukan kungiyoyin agaji ke neman hana zaman aure a Maiduguri

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Kungiyoyin  bada agaji masu zaman kansu da akafi sani da NGO na neman hana mata zaman aure a Jihar Borno, Arewa maso Gabshin Najeriya.

Ko ta wadanne hanyoyi wadan nan kungiyoyi na NGO ke shiga sha’anin zamantakewar aure?

Saurari shirin Daga Laraba domin jin wurin da gizo ke saka.