✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Martanin ‘Yan Najeriya Kan Bashin Kudin Karatu

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami’o’i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Batun bada rancen kudin karatu ga daliban  jami’o’i na matakin digiri a Najeriya na ci gaba da daukar hankalin ‘yan ƙasar.

Wace fahimta ‘yan Najeriya su ka yi wa wannan batu na bashin kudin karatu ga dalibai masu neman digiri?

Saurari shirin Daga Laraba na wannan lokaci domin jin martanin ‘yan Najeriya kan wannan batu da kuma matsayin kungiyar ASUU.