✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: ‘Kananan Hukumomi Na Daf Da Zama Mabarata’

Kananan hukumomi sun ce za a dora musu nauyi idan aka amince da mafi karancin albashin N62,000.

More Podcasts

Gwamnatocin kananan hukumomi sun koka cewa za a dora musu nauyi idan har aka amince da N62,000 a matsayin mafi karancin albashi.

Sai dai ma’aikatansu na ganin ba su da dalilin fadin hakan, ganin yadda suka samu ninkin kudaden shiga bayan cire tallafin man fetur.

Ku biyo mu cikin Shirin Najeriya a Yau domin jin yadda za a warware wannan takaddama.

Domin sauke shirin, latsa nan