✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Gurbacewar Iska Ke Shafar Rayuwar ’Yan Najeriya

Gurbacewar iska na ci gaba da daukar hankalin masu ruwa da tsaki a duniya.

More Podcasts

Gurbacewar iska na ci gaba da daukar hankalin masu ruwa da tsaki a duniya.

Hukumomi sun ce ’yan Najeriya na amfani da wasu abubuwa da ke taimakawa wajen gurbacewar iskar da ake shaka wanda hakan ke barazana ga lafiyar dan adam.

Shin yaya girmar matsalar take a Najeriya? Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan wannan batu.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan