Shugaban Kwamitin, Abdullahi Baffa Bichi ya ce gargadin yana da muhimmanci saboda sabuwar gwamnatin ba za ta lamunci yin almubazzaranci da dukiyoyin al’ummar Jihar Kano…