✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: ‘Na Yi Nadamar Ajiye Aiki Saboda Tsohon Mijina’

Shin barin matar aure ta yi aiki ne ya fi alheri ko hana ta?

More Podcasts

Yayin da wasu mazan suke kyale matansu su yi aiki, wasu kan yi kememe su ki barim matansu su yi.

Shin barin matar aure ta yi aiki ne ya fi alheri ko hana ta? Wadanne dalilai kowannensu ke da su?

Shirin Daga Laraba na wannan makon zai yi duba a cikin wannan lamari.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan